FALALAR SALATIL FATIH INJI SHEHU TIJJANI RTA
Saqon shehu tijjani rta xuwa ga sahabinsa ash shehu muhammadul muhibbu binil qaduur azzurbuni rta
Shehu muhammadul qaduur ya aikowa da shehu wasiqa yana mai roqon shehu tijjani rta yabashi wani sirri mai girma wanda zai ringa amfani da ita ya samu matsayai da darajoji awajan Allah
Sai shehu tijjani yace kasani yakai muhammadul muhibbu da ace za asamu duniyoyi guda dubu,a kowani duniya akwai qasashe dubu,a kowacce qasa akwai state dubu ako wanne state akwai lg guda dubu,a kowanne local govt akwai unguwanni guda dubu,ako wanne unguwa akwai mutane dubu,ko wannansu ya rayu shekara dubu yana karanta
_addu,oi kala kala guda dubu kowanne days sau dubu
_suita biya salatai kala kala duk daya sau dubu
SU RAYU SHEKARA DUBU
SHEHU TIJJANI RTA YACE KASANI YA MUHAMMADUL MUHIBBU BASU KAI LADAN SALATUL FATIH LIMA UGLIQA QAFA DAYA BA
Yan uwa mukama salatul faith Lima ugliqa
allah yataimakemu
ReplyDeleteA ina shehu tijjanin ya samu hujjar fadan haka? Aji tsoron Allah fah...!
ReplyDelete