TAKAITACCEN BAYANI AKAN ALQUR'NI
Alqur'ani
1.Yana Da Surah 114
2.Ayoyi 6666
3.Kalmomi 77437
4.Haruffa 314182
5.Digo 197934
6.Hizifi 60
7.Juzu'i 30
8.Rubi'i 240
9.Ushiri 480
10.Ansaukar Da Surah 84 a Makkah
11.Ansaukar Da Surah 29 A Madinah
12.Surori Biyar Suna Farawa Da Alhamdu
13.Surori Shidda Da Tasbihi
Ya Allah Duk Wanda Ya Tura Wannan Sakoh Zuwa Wani Group Allah Ka Daukaka Darajarsa, amin.
No comments:
Post a Comment