Monday, September 2, 2019

Asalin kiran sallah a musulunci

Anayin kiran sallah ne domin a tuna tarda gafalallu, kuma domin jama'a su hadu à guri guda su gabatar da sallah a cikin jam'i, har bilal Allah yayarda da shi na qara wa da(الصلاة خير من النوم) sau biyu a sallar asubah.
www.idrislago.blog/spot.com

Sunday, September 1, 2019

MAHAIFIYA

Uwa nada mahimman ci sosai agaremu kasancewar hakane ma yasa dole muyi mata biyayya