Monday, September 2, 2019

Asalin kiran sallah a musulunci

Anayin kiran sallah ne domin a tuna tarda gafalallu, kuma domin jama'a su hadu à guri guda su gabatar da sallah a cikin jam'i, har bilal Allah yayarda da shi na qara wa da(الصلاة خير من النوم) sau biyu a sallar asubah.
www.idrislago.blog/spot.com

No comments:

Post a Comment