Thursday, November 28, 2019

FALALAR SALATIL FATIH INJI SHEHU TIJJANI RTA

FALALAR SALATIL FATIH INJI SHEHU TIJJANI RTA

Saqon shehu tijjani rta xuwa ga sahabinsa ash shehu muhammadul muhibbu binil qaduur azzurbuni rta

Shehu muhammadul qaduur ya aikowa da shehu wasiqa yana mai roqon shehu tijjani rta yabashi wani sirri mai girma wanda zai ringa amfani da ita ya samu matsayai da darajoji awajan Allah

Sai shehu tijjani yace kasani yakai muhammadul muhibbu da ace za asamu duniyoyi guda dubu,a kowani duniya akwai qasashe dubu,a kowacce qasa akwai state dubu ako wanne state akwai lg guda dubu,a kowanne local govt akwai unguwanni  guda dubu,ako wanne unguwa akwai mutane dubu,ko wannansu ya rayu shekara dubu yana karanta

_addu,oi kala kala guda dubu kowanne days sau dubu
_suita biya salatai kala kala duk daya sau dubu

SU RAYU SHEKARA DUBU

SHEHU TIJJANI RTA YACE KASANI YA MUHAMMADUL MUHIBBU BASU KAI LADAN SALATUL FATIH LIMA UGLIQA QAFA DAYA BA

Yan uwa mukama salatul faith Lima ugliqa

2 comments: