Thursday, November 7, 2019
ALLAH YA KARE MU SHARRIN DUNIYA DA LAHIRA
Aslm Alkm good afternoon jama'a inason nayi amfani da wannar damar nafadakar damu cewa muni rayuwa ahankali komai yanadalokacin sa, Allah yabamu ikon yimasa biyayya Skoda yaushe yakum karbi ibadunmu Yadayar damuALLAH YA KARE MU SHARRIN DUNIYA DA LAHIRA
Saturday, November 2, 2019
MAULIDIN ANNABI YAFI QARFIN HUJJA
MAULUDiN ANNABI S.A.W YAFI QARFIN HUJJA.
.
Watarana an tambayi SHEIKH IBRAHIM INYASS
menene hujjan yin MAULUD ?
.
Sai Shehu yace rashin Hujja Maulidi shine ya kawo hujjan mu na yin mauludin
.
Domin akwai Abunda yafi Qarfin hujja
Shehu yace baka ga duk Qur'ani, ba inda Allah
yacema UWA ta so DAN ta ba?
.
Ai Allah bai cema UWA ta so DAN taba, saboda bata bukata sai ance mata ta so shi zata so shi. Domin Allah ya riga ya shuka son DAN acikin UWAN,
.
Amma shi DAN da a kasan zai iya Qin biyayya baka ga wuri daban daban Allah yake umartarsa da bin iyaye ba?
Watarana an taba haduwa da wata mata aka
nunamata wani malami "imamul Faharrazi" aka ce mata kinga malamin can zai iya baki Hujja dubu akan samuwan Allah
.
Sai matan tace "Allah sarki miskini!
Ai yana da shakka dubu ne a zuciyarshi shi yasa har zai iya samo hujja dubu in ba haka ba ya za'ayi mutum, in ba mahaukaci ba ya ɗauko "touch light" da rana kuma yace wai yana neman Rana?
.
Duk girman hujja ai bata kai "touch light" rana tare da ubangiji ba, Allah da ya kira kansa "Azzahiru" kuma yake bukatan wata hujja tazo ta bayyana dashi?
Ai Lamarin Akwai Abun dubawa
S.A.WMAULIDIN ANNABI YAFI QARFIN JUJJAH

Hujjar yin maulidi
قال الامام الجنيد البغدادي رحمه الله :" من حضر مولد النبي صلى الله عليه وسلم وعظم قدره فقد فاز بالايمان".
وقال سلطان العارفين الامام جلال الدين السيوطي رحمه الله : في كتابه المسمى بالوسائل في شرح الشمائل ما من بيت او مسجد او محلة قريء فيه مولد النبي صلى الله عليه وسلم إلا حفت الملائكة ذلك البيت او المسجد او المحلة وصلت الملائكة على أهل ذلك المكان وعمهم الله تعالى بالرحمة والرضوان .
وقال الامام السيوطي ما من مسلم قرأ في بيته مولد النبي صلى الله عليه وسلم إلا رفع الله سبحانه وتعالى القحط والوباء والحرق والغرق والآفات والبليات والبغض والحسد وعين السوء واللصوص عن اهل ذلك البيت فإذا مات هون الله عليه جواب منكر ونكير ويكون في مقعد صدق عن مليك مقتدر
وقال الشيخ معروفا الكرخي رحمه الله :"من هيأ طعاما لأجل قراءة مولد النبي صلى الله عليه وسلم وجمع اخوانا وأوقد سراجا ولبس جديدا وتبخر وتعطر تعظيما لمولد النبي صلى الله عليه وسلم حشره الله يوم القيامة مع الفرقة الأولى من النبيين وكان في أعلى عليين".
وقال الامام الشافعي رحمه الله :" من جمع لمولد النبي صلى الله عليه وسلم اخوانا وهيأ طعاما وأخلى مكانا وعما احسانا وصار سببا لقراءته بعثه الله يوم القيامة مع الصديقين والشهداء والصالحين ويكون في جنات النعيم"
وقال السري السقطي رحمه الله :" من قصد موضعا يقرأ فيه مولد النبي صلى الله عليه وسلم قصد روضة من رياض الجنة لأنه ما قصد ذلك الموضع الا لمحبة النبي صلى الله عليه وسلم وقال صلى الله عليه وسلم" من أحبني كان معي في الجنة
--------------
كتاب النعمة الكبرى على العالم في مولد سيد ولد ادم
للحافظ شيخ الاسلام
ابن حجر الهيثمي الشافعي.
رضي الله عنه

Monday, September 2, 2019
Asalin kiran sallah a musulunci
Anayin kiran sallah ne domin a tuna tarda gafalallu, kuma domin jama'a su hadu à guri guda su gabatar da sallah a cikin jam'i, har bilal Allah yayarda da shi na qara wa da(الصلاة خير من النوم) sau biyu a sallar asubah.
www.idrislago.blog/spot.com
www.idrislago.blog/spot.com
Sunday, September 1, 2019
Subscribe to:
Posts (Atom)